Tehran (IQNA) Babban sakataren majalisar dinmin duniya Antonio Guterres ya bayyana cewa, nuna wariya a tsakanin ‘yan adam ya kawo babban ci baya ga harkokin al’ummomin duniya.
Lambar Labari: 3485688 Ranar Watsawa : 2021/02/25
Bangaren kasa da kasa, wasu mata a garin Fort McMurray na kasar Canada sun nuna goyon bayansu ga mata msulmi da ake takura mawa saboda saka hijabi.
Lambar Labari: 3481255 Ranar Watsawa : 2017/02/23